Majalisar Wakilai ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta kara yawan kudaden da take warewa shirin (EGF) na Hukumar fitar da kaya zuwa ketare (NEPC).
Dan Majalisa Mukhtar Zakari Chawai ya gabatar da wannan bukatar a zaman da Majalisar ta yi a ranar Alhamis.
Mukhtar ya sanar da Majalisar…
Majalisar Wakilai Ta Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Kara Wa Hukumar NEPC Kudaden Aiki …C0NTINUE READING >>>>