washington dc —
Sakamakon gabatar da wani kudiri mai matukar mahimmanci ga kasa da dan majalisa, Oboku Oforiji ya yi, a jiya talata Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci a dakatar da karin kaso 50 cikin 100 na kudin kiran waya da sayen data nan take.
Majalisar ta kuma koka da rashin…
Majalisar Wakilan Najeriya Ta Bukaci A Janye Karin Kudin Kiran Waya …C0NTINUE READING >>>>