A yau Litinin, alkaluma daga ma’aikatar masana’antu da fasahar sadarwa ta kasar Sin, watau MIIT sun nuna cewa, a karshen watan Nuwamba, yawan masu amfani da wayoyin salula na fasahar 5G a kasar Sin sun kai biliyan 1.002, wanda hakan ya zama wani muhimmin ci gaba da aka samu a…
Masu Amfani Da Wayar Salula Ta 5G A Kasar Sin Sun Kai Fiye Da Biliyan 1 …C0NTINUE READING >>>>