Me Ya Sa Fursunoni Masu Jiran Hukuncin Kisa Ke Ƙara Cunkoso a Gidajen Yarin Nijeriya?

Rahotanni sun nuna cewa sama da fursunoni 3,590 da aka yanke wa hukuncin kisa suna jiran a zartar musu hukunci ko a yi musu afuwa a gidajen yarin Nijeriya.

Adadin waɗannan fursunoni na ci gaba da ƙaruwa kowace rana, lamarin da ke haddasa matsanancin cunkoso a gidajen yarin ƙasar.

A…

Me Ya Sa Fursunoni Masu Jiran Hukuncin Kisa Ke Ƙara Cunkoso a Gidajen Yarin Nijeriya? …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment