Washington D.C. —
Akalla mutum 10 suka rasa rayukansu, yayin da da dama suka jikkata a lokacin wani turmutsutsi da ya auku a Cocin Holy Trinity Catholic Church da ke yankin Maitama a Abuja a ranar Asabar.
Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne yayin da ake raba tallafin abinci a…
Mutum 10 Sun Mutu Sanadiyyar Turereniya A Wata Coci Da Ke Abuja …C0NTINUE READING >>>>