Mutuwar El Mu’az: Malamin Addini Ya Tura Sakon Gargadi ga Kahutu Rarara

Mutuwar El Mu’az: Malamin Addini Ya Tura Sakon Gargadi ga Kahutu Rarara …C0NTINUE READING HERE >>>

Malamin Musulunci a jihar Kaduna Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya ba mawaki Dauda Kahutu Rarara shawara Malamin ya shawarci Rarara ya ji tsoron Allah kan abubuwan da yake yi musamman yin wakoki domin kawar da hankulan mutaneHakan na zuwa ne bayan fitaccen mawakin Kannywood, El-Muaz Birniwa ya rasu a daren ranar Alhamis, 5 ga watan Disambar 2024

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama…

>

Leave a Comment