N500m: Kotu Ta ba da Belin Yahaya Bello, an Kafa Masa Sharuda Masu Tsauri

N500m: Kotu Ta ba da Belin Yahaya Bello, an Kafa Masa Sharuda Masu Tsauri …C0NTINUE READING HERE>>>

Kotun tarayya da ke Abuja ta bai wa tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, belin Naira miliyan 500 tare da kafa wasu sharudaAn umurci Yahaya Bello da ya mika fasfon sa na kasa da kasa tare da dakatar da tafiye-tafiye zuwa waje ba tare da izini baAn tsayar da ranakun 24 da 28 ga Fabrairu domin fara sauraron shari’arsa kan wasu zarge zarge da EFCC ke yi wa tsohon gwamnan

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma…

N500m: Kotu Ta ba da Belin Yahaya Bello, an Kafa Masa Sharuda Masu Tsauri …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment