NNPC ya kaddamar da jarabawar CBT ga masu neman aiki

NNPC ya kaddamar da jarabawar CBT ga masu neman aiki …C0NTINUE READING HERE >>>

Kamfanin Man Fetur na Najeriya, NNPC ya bayyana sabbin bayanai dangane da shirin daukar ma’aikata da ake gudanarwa.

A ranar Asabar ne Kamfanin NNPC ya fara gudanar da jarabawar kwamfuta, CBT domin tantance masu neman aiki a wasu mukamai daban-daban a kamfanin.

Wannan mataki na daya daga cikin matakan daukar ma’aikata da kamfanin ke aiwatarwa don cike guraben aiki a bangarori daban-daban.

NNPCL ya bayyana hakan a wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook a…

>

Leave a Comment