Amurka Ta Lahanta Taiwan Na Kasar Sin Ta Hanyar Sayarwa Yankin Da Makamai
Kwanan baya, shugaban Amurka Joe Biden ya sa hannu kan dokar ba da izinin tsaron kasa ta (NDAA) ta shekarar kasafin kudi ta 2025. Inda ake yanke shawarar ware kudin ayyukan soja da yawansu ya kai dalar biliyan 895, adadin ya kai matsayin koli a tarihin kasar, matakin da ya bayyana burin… Amurka Ta Lahanta … Read more