Shehu Sani ya yi Kaca Kaca da Zancen Sanusi II na Kiran Mace ta Mari Mijinta …C0NTINUE READING HERE >>>
Sanata Shehu Sani ya soki kiran sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, na cewa mata su rama duka idan mazajensu sun mare suShehu Sani ya yi kira ga ma’aurata su kauce wa tashin hankali a gidajensu, su kuma koyi zaman hakuri da junaYa bayyana cewa rashin hakuri da rashin fahimtar juna suna janyo yawan rabuwa, musamman a tsakanin ma’aurata a Arewa
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo…
>