Shugaba Tinubu ya tabbatar da Najeriya zata zama jagora a fannin noma a 2025

Shugaba Bola Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatinsa na tabbatar da Nijeriya ta zama jagora a fannin noma a cikin dukkan kasashen duniya nan da shekarar 2025.

Shugaban kasar ya bayyana hakan yayin jawabinsa a wurin taron kudu maso kudu na ajandar sake fata a fadar shugaban kasa…

Shugaba Tinubu ya tabbatar da Najeriya zata zama jagora a fannin noma a 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment