Shugaban Kasar Jamus Ya Sauka a Najeriya, Zai Gana da Tinubu

Shugaban Kasar Jamus Ya Sauka a Najeriya, Zai Gana da Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>

Shugaban kasar Jamus, Frank-Walter Steinmeier, ya sauka a Najeriya inda zai gudanar da ziyarar kwanaki biyuA zaman da zai yi, ana sa ran zai tattauna da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da kuma shugaban ECOWASDaga nan Mista Frank-Walter Steinmeier zai ziyarci daya daga cikin jihohin kasar nan domin gana da ‘yan kasuwa

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da Ć™warewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka…

>

Leave a Comment