Shugaban Masu Garkuwa da Mutane, Idris Alhaji Jaoji Ya Shiga Hannu …C0NTINUE READING HERE >>>
Rundunar ‘yan sanda ta ceto mutanen da aka sace a Katsina, Akwa Ibom, Rivers, da Taraba, tare da kama wadanda ake zargi da laifuffukaAn samu nasarar kwato makamai da dama, ciki har da bindigu kirar AK-47, rigar kariya daga harsasai, da kayan sojoji a jihohiHaka zalika rundunar ta yi nasarar cafke wani shugaban masu garkuwa da mutane tare da mai ba ‘yan bindiga bayanai a jihar Taraba
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da…
>