Gwamnatin kasar Sin ta yi alkawarin ci gaba da kokari wajen bayar da kariya ga muhallin halittun Rawayen Kogi, wanda yake kogi na biyu mafi tsawo a kasar, da aka fi sani da “uwar kogunan kasar”.
Mataimakin firaministan kasar Sin, Liu Guozhong ya bayyana a yayin wani taron zaunannen…
Sin Ta Sha Alwashin Karfafa Kare Muhallin Halittun Rawayen Kogi …C0NTINUE READING >>>>