Kasar Sin ta fitar da wasu tsare-tsare domin hanzarta gina wata kasuwar sufuri da za ta kasance mai bude kofa ga ketare, wacce ta hade hanyoyin sufuri da junansu.
Kasar za ta kuma karfafa tare da yi wa jama’a jagoranci don su shiga a dama da su wajen gina layukan dogo, da tafiyar da…
Sin Za Ta Hanzarta Gina Kasuwar Sufuri Mai Bude Kofa Da Ke Hade Da Juna …C0NTINUE READING >>>>