Tinubu Ya Karbi Bakuncin Shugaban Saliyo Julius Bio
washington dc — A yau Litinin Shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin Shugaban Saliyo, Julius Maada Bio a fadarsa dake Abuja. Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasar, Femi Gbajabiamila ne ya tarbi Shugaba Bio. Shugaban Saliyo wanda ke ziyarar kashin kai a Najeriya ya isa fadar shugaban… Tinubu Ya Karbi Bakuncin Shugaban Saliyo Julius Bio …C0NTINUE … Read more