Tattaunawar Shugaba Tinubu Da Manema Labarai Ta Bar Baya Da Kura
ABUJA, NIGERIA — Yayin da wasu suka bayyana gamsuwa da yadda Shugaban ya bayyana manufofinsa, wasu kuwa na ganin akwai bukatar ganin ayyukan sun fara yin tasiri a zahiri kafin su yarda da alkawuran da ya dauka. Manema labarai da masu sharhi na siyasa sun yi nazari kan tattaunawar, suna… Tattaunawar Shugaba Tinubu Da Manema … Read more