Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar Dokokin Najeriya A Gobe Talata
washington dc — Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai gabatar da kudirin kasafin 2025 a gaban Majalisun Dokokin kasar a gobe Talata. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ne ya bayyana hakan yayin zaman Majalisar. Kasafin na 2025 zai kasance cikakken kasafi na 2 da Shugaba Tinubu zai… Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar … Read more