Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana

Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana

Darajar Naira Ta Cira Karon Farko Bana …C0NTINUE READING HERE >>> Tsawon mako 2 kenan da kudin Naira ke samun tagomashi a kasuwar musayar kudade a kasar, inda ake musayar kudin akan kasa da Naira 1,570 a kowacce dalar Amurka, maimakon Naira 1,740 da yake a baya, kuma wannan shine karo na farko da kudin … Read more

NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe

NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe

NHRC Ta Samu Rahoton Tauye Hakki 265 A Jihar Yobe …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Hukumar kare hakkin dan adam ta Najeriya ta samu rahotannin daban-daban kan cin zarafin bil adama a jihar Yobe har guda 265 daga watan Janairu zuwa Nuwamban 2024. Jami’in dake jagorantar NHRC a jihar yobe, Labaran Babangida, ne … Read more

Tinubu Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Kere-Keren Hukumar Shige Da Ficen Najeriya

Tinubu Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Kere-Keren Hukumar Shige Da Ficen Najeriya

Tinubu Ya Kaddamar Da Ginin Cibiyar Kere-Keren Hukumar Shige Da Ficen Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  A yau Talata, Shugaba Bola Tinubu ya kaddamar da ginin cibiyar fasahar kere-kere ta hukumar kula da shige da ficen Najeriya a shelkwatarta dake birnin Abuja. Cibiyar ta kunshi bangaren kula da harkokin shige da fice … Read more

‘Yan Arewa Su Hakura Da Shugabancin Najeriya Zuwa 2031

‘Yan Arewa Su Hakura Da Shugabancin Najeriya Zuwa 2031

‘Yan Arewa Su Hakura Da Shugabancin Najeriya Zuwa 2031 …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Sakataren gwamnatin tarayyar Najeriya, Sanata George Akume, yace kamata yayi ‘yan arewacin Najeriya dake kwadayin shugabancin kasar a 2027 su hakura zuwa 2031. Akume ya kuma baiwa masu sha’awar shugabancin Najeriya su jira zuwa 2031, lokacin da shugaban dake … Read more