Majalisar Dattawan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe Kan Kudurin Sake Fasalin Haraji

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe Kan Kudurin Sake Fasalin Haraji

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe Kan Kudurin Sake Fasalin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>> Abuja, Nigeria —  A zaman Majalisar na karshen makon nan sai shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa Opeyemi Bamidele ya bayyana a zauren Majalisa cewa, babu inda Majalisar dattawa ta ce za ta dakatar da aiki akan kudurin, … Read more

Babu Sabon Nau’in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya

Babu Sabon Nau'in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya

Babu Sabon Nau’in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Jami’in ma’aikatar lafiya da walwalar jama’a, Kachollum Daju, ya tabbatar da cewa wasikar da aka aikewa shugabanin asibitoci da manyan daraktocinsu wacce sakonta ya bayyana a baya-bayan nan, an aikata ne domin gargadi amma ba don tada hankalin … Read more

Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn

Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn

Majalisar Dattawa Ta Zartar Da Dokar Karamin Kasafin Kudi, Za Ta Binciki NNPCL Kan Rike N8.4trn …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Majalisar Dattawan Najeriya ta zartar da dokar matsakaicin kasafin kudi da ta dabarun sarrafa kudi domin aiwatarwar gwamnatin tarayyar kasar. Zartar da dokar ya biyo bayan gabatar da rahoton da shugaban kwamitocin … Read more

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji

Tinubu Ya Umarci Ma’aikatar Shari’a Da Majalisar Dokoki Su Yi Aiki Tare Kan Dokar Haraji …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  A yau Talata Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci ma’aikatar shari’ar kasar ta yi aiki da majalisar dokoki domin gyara ababen da ke janyo ce-ce-ku-ce a kudirin gyara dokar haraji. “Shugaba Tinubu … Read more

Wanene Mai Jerin Gidaje 735 Da EFCC Ta Mallake?

Wanene Mai Jerin Gidaje 735 Da EFCC Ta Mallake?

Wanene Mai Jerin Gidaje 735 Da EFCC Ta Mallake? …C0NTINUE READING HERE >>> Washington, DC —  Mai shari’a Jude Onwuegbuzie na babbar kotun birnin tarayya Abuja ya yanke hukunci a ranar Litinin cewa, kadarorin da ke da alaka da wani tsohon babban jami’i, “ana zargin an same su da kudaden haram”, sai dai bai ambaci … Read more

‘Yan Bindiga Sun Sake Dasa Nakiyoyi Kan Hanyar Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Sake Dasa Nakiyoyi Kan Hanyar Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Sake Dasa Nakiyoyi Kan Hanyar Zamfara …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Sanarwar da jami’in yada labaran rundunar hadin gwiwar dake aikin wanzar da zaman lafiya mai taken Fansar Yamma, Laftanar Kanar Abubakar Abdullahi, ya fitar ta tabbatar da afkuwar lamarin. “Muna tabbatar da rahoto game da wasu da ake zargin … Read more

Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 12 A Yobe

Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 12 A Yobe

Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 12 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Mutane 12, da suka hada da maza manya 10 da babbar mace 1 da karamar yarinya 1 sun mutu a wani hatsarin motar da ya faru a kan hanyar Bayamari zuwa Geidam ta jihar Yobe a jiya Talata. Kwamandan shiyar … Read more

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Kwamitin Sake Nazarin Kudurorin Haraji

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Kwamitin Sake Nazarin Kudurorin Haraji

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Kafa Kwamitin Sake Nazarin Kudurorin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Majalisar Dattawan Najeriya ta kafa wani kwamiti da zai kasance karkashin jagorancin shugaban marasa rinjaye, Sanata Abba Moro domin warware kulle-kullen dake cikin kudurorin haraji tare da dawo mata dasu gabanin zaman sauraron ra’ayin jama’a akansu. Mataimakin Shugaban … Read more