Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya

Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya

Tsofaffin Sojoji Sun Mamaye Ma’aikatar Kudin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc —  Tsofaffin sojojin da suka yi ritaya karkashin inuwar Gamayyar Sojoji ‘Yan fansho dake Abuja sun mamaye ma’aikatar kudi ta tarayyar Najeriya da safiyar yau alhamis akan rashin biyansu kaso 20 zuwa 28 cikin 100 na karin albashin da aka yi daga … Read more

Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun ‘Yan Ta’adda

Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun 'Yan Ta'adda

Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Kwato Bindigogi Sama Da Dubu 8 Daga Hannun ‘Yan Ta’adda …C0NTINUE READING HERE >>> Abuja, Nigeria —  Da yake yi wa ‘yan jaridu karin bayani kan aikace aikacen samar da tsaro a cikin kasar cikin wannan shekara mai karewa, daraktan sashin tattara bayanai kan irin arangamar da dakarun kasar ke … Read more

Al’ummar Arewacin Najeriya Mazauna Ghana Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Zaben Kasar

Al’ummar Arewacin Najeriya Mazauna Ghana Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Zaben Kasar

Al’ummar Arewacin Najeriya Mazauna Ghana Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Kan Zaben Kasar …C0NTINUE READING HERE >>> ACCRA, GHANA —  Ita ma Al’ummar arewacin Najeriya mazauna Ghana ba a bar ta a baya ba, inda ta yi kira ga al’ummar Ghana da su bi dokara zabe, a gudanar da zaben bana lafiya ba tare da tashin hankali … Read more

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci

Majalisar Mulkin Sojin Burkina Faso Ta Kori Firaminista, Ministoci …C0NTINUE READING HERE >>> Washington DC —  Majalisar mulkin soji ta kasar Burkina Faso ta kori Firaministan rikon kwarya Apollinaire Joachim Kelem de Tambela, tare kuma da rusa gwamnatin kasar, a cewar wata sanarwar dokar da ofishin shugaban mulkin soji Ibrahim Traore ya fitar a jiya … Read more