Shuguban Kungiyar PANDEF, Edwin Clark, Ya Rasu

Shuguban Kungiyar PANDEF, Edwin Clark, Ya Rasu

washington dc —  Shuguban kungiyar kare yankin Neja Delta (pandef), Edwin Clark, ya mutu. Clark mai shekaru 97, ya mutu ne a jiya Litinin. Wakilin iyalan Clark, Farfesa C.C Clark, ne ya tabbatar da mutuwar tsohon kwamishinan yada labaran gwamnatin tarayyar Najeriya kuma jagora a yankin kudu… Shuguban Kungiyar PANDEF, Edwin Clark, Ya Rasu …C0NTINUE … Read more

Gwamnatin Najeriya Za Ta Dauki Ma’aikatan Lafiya 28, 000 Da Ke Aiki Karkashin USAID

Gwamnatin Najeriya Za Ta Dauki Ma’aikatan Lafiya 28, 000 Da Ke Aiki Karkashin USAID

washington dc —  Gwamnatin Najeriya ta sanarda aniyarta ta daukar ma’aikatan lafiya 28, 000 da hukumar raye kasashe ta Amurka (USAID) ke biya albashi, wacce shugaban Amurka Donald Trump ya dakatar da ayyukanta. A hirarsa da wani shirin tashar talabijin ta Channels mai suna Hard Copy” na… Gwamnatin Najeriya Za Ta Dauki Ma’aikatan Lafiya 28, … Read more

An Jibge Jami’an Tsaro A Majalisar Dokokin Legas

Kotu Ta Ba Da Umarnin Tsare Mutanen Da Ake Zargin 'Yan Ta'adda Ne

washington dc —  A Litinin din nan, rikicin shugabancin Majalisar Dokokin jihar Legas ya dauki sabon salo bayan jibge dimbin jami’an tsaro a harabar yayin zamanta na yau. An hange motoci da jami’an tsaron a ciki da wajen harabar ginin Majalisar Dokokin jihar legas din da ke yankin… An Jibge Jami’an Tsaro A Majalisar Dokokin … Read more

Ibtila’i Ya Afka Wa Katsina Sakamakon Harin Sojin Da Ya Hallaka Mutane 6

Ibtila’i Ya Afka Wa Katsina Sakamakon Harin Sojin Da Ya Hallaka Mutane 6

washington dc —  Wani harin sojin sama da aka nufi kaiwa ‘yan bindiga ya yi kuskure tare da hallaka wasu mutane 6 a kauyen Yauni dake mazabar Zakka ta karamar hukumar Safanan jihar Katsina. Mummunan al’amarin, ya jefa al’ummar kauyen cikin kaduwa da rudani. Galibin wadanda al’amarin… Ibtila’i Ya Afka Wa Katsina Sakamakon Harin Sojin … Read more

An Fara Shirin Shiga Kakar Zaben 2027 A Najeriya

An Fara Shirin Shiga Kakar Zaben 2027 A Najeriya

Washington, DC. —  Yayin da Najeriya ta doshi wata kakar zabe, ‘yan siyasa sun fara kintsawa don tunkarar zaben kasar inda manyan ‘yan adawa suke nuna alamun daukan matakan shirin zaben da za ayi a 2027. Tsohon shugaban Najeriya kuma shugaban mulkin farar hula na farko bayan da kasar ta… An Fara Shirin Shiga Kakar … Read more

Majalisar Koli Ta Islama A Najeriya Ta Dage Taron Mahaddata Al-Kur’ani

Majalisar Koli Ta Islama A Najeriya Ta Dage Taron Mahaddata Al-Kur’ani

ABUJA, NAJERIYA —  Wannan na kunshe a sanarwa da sa hannun babban sakataren majalisar Farfesa Ishaq Oloyede da ke bayyana dage taron, wanda tun farko a ka shirya gudanarwa a ranar 22 ga watan nan na Febrairu na wannan shekara. Wakilin Muryar Amurka ya ce ya kai ziyara sakatariyar taron inda… Majalisar Koli Ta Islama … Read more