Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da Yake-Yake Ne Suka Mamaye Al’amura A 2024

WASHINGTON, D. C. —  Sakamakon fusata da suka yi da tashin gwauron zabon da farashin kayayyaki kama daga kwai zuwa makamashi suka yi a ‘yan shekarun baya-bayan nan, masu kada kuri’ar sun yi amfani da damar da suka samu wajen hukunta jam’iyyun masu mulki. Food Items on Display… Hauhawar Farashin Kayan Masarufi Da Zabubbuka Da … Read more