Tesla Na More Kyawawan Manufofin Sin

Labarin Tesla a kasar Sin ya kasance wani abin nazari kan yadda kasar ke bude kofarta, da yanayin kasuwanci da karfin masana’antu a bangaren motocin sabbin makamashi (NEV), kana ya bayyana damar yin hadin gwiwar samun moriyar juna. Bara mu fara da Gigafactory na Tesla dake Shanghai…

Tesla Na More Kyawawan Manufofin Sin …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment