Tinubu Ya Ji Tausayin ‘Yan Najeriya, Ya Amince Matafiya Su Hau Jirgin Kasa Kyauta

Shugaba Bola Tinubu ya amince ‘yan Najeriya su hau jirgin kasa kyauta daga ranar 20 ga watan Disamba 20 zuwa 5 ga JanairuGwamnatin tarayya ta bayyana cewa Shugaba Tinubu ya dauki wannan matakin ne domin tallafawa masu karamin karfi a kasarIdan za a tuna, an yi rin wannan garabasar a…

Tinubu Ya Ji Tausayin ‘Yan Najeriya, Ya Amince Matafiya Su Hau Jirgin Kasa Kyauta …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment