Tirkashi: Alkalan Kotu Sun Tsunduma Yajin Aiki, Sun Zayyanawa Gwamnati Bukatu 8 …C0NTINUE READING HERE >>>
Alakalai a Cross River sun tsunduma yajin aiki bayan gwamnatin jihar ta gaza aiwatar da wasu bukatu takwas da suka gabatarKungiyar alakalan majistire ta ce gwamnatin jihar ta ki biyan bukatunsu duk da cewa sun tura wasiku da zama kan yajin aikinAn bukaci alkalan majistire a jihar da su tsaya daram wajen bin dokar yajin aikin, domin tilasta gwamnati biyan bukatunsu
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
>