Tsohon Gwamnan Kogi Ya Faɗawa Kotu Abin da Ya Sani Kan Zargin Karkatar da N80bn

Tsohon Gwamnan Kogi Ya Faɗawa Kotu Abin da Ya Sani Kan Zargin Karkatar da N80bn …C0NTINUE READING HERE>>>

Abuja – Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya shaidawa kotu cewa ba shi da hanni a tuhumar karkatar da Naira biliyan 80 daga baitul-mali a lokacin mulkinsa.

Yahaya Bello ya musanta tuhumar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa watau EFCC take masa na karkartar da waɗannan kuɗaɗe a zaman babbar kotun tarayya.

Yahaya Bello ya musanta zargin karkatar da N80bn daga baitul malin Kogi
Hoto: EFCC
Asali: Facebook

Channels tv ta tattaro cewa EFCC ya gurfanar ds tsohon gwamna a a gaban Mai…

Tsohon Gwamnan Kogi Ya Faɗawa Kotu Abin da Ya Sani Kan Zargin Karkatar da N80bn …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment