Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce shekarar 2025 za ta zo wa ‘yan Najeriya da kabakin arziki Ya ce gwamnati na sane da yadda jama’a su ka fada a cikin matsin rayuwa a watanni 19 da hawansa mulki Shugaba Tinubu ya shaida wa ‘yan Najeriya cewa amincewa da suka yi ya jagorance su ya na…
“Wahalarku ba za Ta Tafi a Banza ba,” Tinubu Ya Aika Sakon 2025 ga ‘Yan Najeriya …C0NTINUE READING >>>>