Wani kusa a APC ya rubuta wasika ga Tinubu kan soke dokar caca …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani jigo a jam’iyyar APC mai mulki, Dokta Abayomi Nurain Mumuni, ya bayyana cewa hukuncin Kotun Koli da ya soke dokar Caca ta Kasa.
Mumuni ya yi wannan bayani a cikin wasu wasiku daban-daban da ya rubuta ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Babbar Mai Shari’a ta Kotun Koli, Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun.
Wasikun, wadanda aka mika wa jaridar DAILY POST a ranar Laraba, sun jaddada illar hukuncin Kotun Koli ga harkokin caca a Najeriya.
Kotun Koli da ta soke Dokar Caca ta…
>