Wasu Gwamnoni 15 Sun Shiga Taro a Abuja kan Kudirin Harajin Bola Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>
FCT Abuja – Mambobin kungiyar gwamnonin Najeriya watau NGF sun shiga wani taro a sakatariyar kungiyar da ke Abuja a daren Laraba.
Gwamnoni 15 galibi ƴan jam’iyyar APC mai mulki ne aƙa gani sun shiga wurin taron zuwa yanzu da muke haɗa maku wannan taron.
Gwamnoni sun shiga muhimmin taro a sakatariyar NGF da ke Abuja
Hoto: Abdulrahman Abdulrazaq
Asali: Facebook
Kamar yadda Channels tv ta ruwaito, gwamnoni biyu kaɗai aka hanga na jam’iyyun adawa sun halarci taron NGF a Abuja.
Ƴan…
>