Dattawan jihar Rivers sun bukaci Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya nemi gafara kan kalaman batanci da suka ce ya yi wa tsohon gwamna, Dr Peter Odili An ruwaito cewa dattawan sun bayyana cewa kalaman Wike sun sabawa dabiāun girmama dattawa da mutuntawa da jihar Rivers ta yi kaurin suna…
Wike Ya Tsokano Tsuliyar Dodo da Ya Tabo Tsohon Gwamna, Ya Sha Rubdugu …C0NTINUE READING >>>>