Xi Ya Gabatar Da Muhimmin Jawabi A Babban Taron Ayyukan Tattalin Arziki Na Tsakiya …C0NTINUE READING HERE>>>
An gudanar da babban taron ayyukan tattalin arziki na tsakiya na shekara-shekara a birnin Beijing, daga ranar Laraba zuwa Alhamis, inda shugabannin kasar Sin suka yanke shawarar dora fifiko a kan ayyukan tattalin arziki a shekarar 2025.
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya gabatar da wani muhimmin jawabi a wurin taron.
A cikin jawabin nasa, Xi ya yi bitar ayyukan tattalin arziki na shekarar 2024, kana ya yi nazari kan halin da ake ciki a fannin tattalin arzikin, da kuma tsara…
Xi Ya Gabatar Da Muhimmin Jawabi A Babban Taron Ayyukan Tattalin Arziki Na Tsakiya …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>