Yadda Boka Ya Harbe Kansa Yayin Gwajin Layar Bindiga …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani abun al’ajabi ya wakana a Abuja, inda wani boka mai suna, Ismail Usman, ya harbe kansa da kansa a cikinsa, yayin da ke gwada layar kariya daga harbin bindiga da ya hada da kansa.
Wannan lamarin ya faru ne a ranar 23 ga watan Nuwamba a kauyen Kuchibuyi da ke Kubwa. A halin yanzu Bokan na kwance a asibiti rai a hannun Allah.
A cewar ‘yansanda, Usman wanda malamin tsubbu ne ya yi sanadin halin da yake ciki yanzu sa’ilin da ya yi kokarin gwajin layar da ya hada, lamarin da…
>