Yadda Sabuwar Dokar Fintiri na Kirkirar Masarautu Ta Kassara Ikon Atiku da Lamido …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya rattaba hannu kan sabuwar dokar da ta samar da sababbin masarautu Gwamnan tun farko ya tura kudirin ne gaban Majalisar dokokin jihar wacce ta tattauna tare da sahale masa Sai dai wasu na ganin samar da sababbin masarautun guda 83 za su dakile karfin ikon Atiku Abubakar da Lamidon Adamawa
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar…
>