Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da rahoto kan manyan nasarorin da ta samu a kan ‘yan ta’adda da miyagu a 2024‘Yan sanda sun kama mutane 30,313 bisa zarge-zarge daban-daban tare da kwato bindigogi 1,984 da tarin harsashi a fadin kasar nanSufeto Janar ya yaba da kokarin jami’an…
Yadda ‘Yan Sanda Suka Kama Miyagu 30,313, Bindigogi 1,984 a 2024 …C0NTINUE READING >>>>