Yan Bindiga Sun Sace Matafiya Kusan 20, Sun Nemi a Biya Sama da Naira Miliyan 500

Wasu mahara sun yi wa motar bas kwantan ɓauna, sun sace fasinjoji 18 tare da direba a jihar Ekiti ranar LahadiWata majiya ta bayyana cewa biyu daga cikin fasinjojin sun gudo daga hannun ƴan bindigar a lokacin da suke tafiya a cikin dajiAn tattaro cewa maharan sun fara kiran iyalan…

Yan Bindiga Sun Sace Matafiya Kusan 20, Sun Nemi a Biya Sama da Naira Miliyan 500 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment