Yan Bindiga Sun Yi Ɓarin Wuta a cikin Gari, Sun Yi Garkuwa da Hadimin Tsohon Gwamna …C0NTINUE READING HERE >>>
‘Yan bindiga sun kutsa har cikin ofis, sun yi awon gaba da hadimin tsohon gwamnan jihar Kogi da yammacin ranar LitininRahoto daga yankin ya nuna cewa maharan sun farmaki wani wuein sayar da abinci na mutumin, suka shiga har ofishinsaHar yanzun ƴan bindigar ba su tuntuɓi iyalansa don neman kudin fansa ba, lamarin da ya sa ake fargabar halin da yake ciki
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau…
>