‘Yan Sanda Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Mutane Kusan 20 …C0NTINUE READING HERE >>>
Jami’an rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar Katsina sun samu nasarar daƙile yunƙurin ƴan bindiga na yin garkuwa da mutaneƳan sandan sun hana ƴan bindigan yin garkuwa da mutane a ƙananan hukumomin Faskari da JibiaKusan mutane 20 aka ceto waɗanda ƴan bindigan suka yi yunƙurin yin garkuwa da su zuwa cikin daji
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Katsina – Jami’an rundunar…
>