‘Yan Ta’addan Lakurawa Sun Bulla a Zamfara? Matawalle Ya Yi Bayani

Jihar Zamfara – Ƙaramin ministan tsaro, Bello Mattawalle ya yi magana kan batun ɓullar ƴan ta’addan Lakurawa a jihar Zamfara.

Matawalle ya ƙaryata iƙirarin da ake na cewa akwai ƴan ta’addan Lakurawa a jihar Zamfara.

Jaridar The Punch ta rahoto cewa Matawalle ya bayyana hakan ne…

‘Yan Ta’addan Lakurawa Sun Bulla a Zamfara? Matawalle Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment