Ƙungiyar matasan Yarbawa ta yi fatali da shirin kafa kotunan Shari’ar Musulunci a yankin Kudu maso YammaShugabannin ƙungiyar sun ce za su kare yankin su daga duk wani yunkurin da zai kawo rikici, ciki har da kafa dokokin da ba na al’adunsu baSun gargaɗi Gwamnatin Tarayya cewa duk…
Yankin Yarbawa Sun Magantu kan Yiwuwar Kafa Shari’ar Musulunci, Sun Fadi Matsayarsu …C0NTINUE READING >>>>