Farfesa Banji Akintoye ya dage kan cewa ba za su janye daga kudurinsu na neman kafa ƙasar Yarbawa mai cin gashin kai baYa bayyana cewa kusan mutane miliyan 60 na kabilar Yarbawa a gida da ƙetare suna goyon bayan kafa ƙasarsu ta kansuFarfesa Akintoye ya jaddada cewa suna neman cin…
Yarbawa Miliyan 60 Sun Dage Sai An Raba Najeriya, Sun Nemi Taimakon Ƙasar Waje …C0NTINUE READING >>>>