washington dc —
Jam’iyyar PDP ta soki daftarin kasafin kudin 2025 da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar, inda ta bayyana shi da wanda ba za’a iya aiwatarwa ba kuma “mai yawan rufa-rufa da rashin gaskiya a cikinsa.”
A sanarwar daya fitar a jiya Laraba, sakataren yada labaran…
Zai Yi Wuya A Awaitar Da Kasafin Kudin 2025 …C0NTINUE READING >>>>