Zulum Ya Yi Wani Muhimmin Naɗi Yayin da Ya Rattaɓa Hannu kan Kasafin N615.8bn

Gwamna Babagana Zulum ya rattaba hannu kan kasafin jihar Borno na 2025, wanda aka yi masa karin N31.1bn zuwa N615.857bnKakakin majalisar jihar ne ya gabatarwa Zulum da kasafin a Maiduguri, inda aka yaba wa majalisar kan amincewarsu cikin gaggawaZulum ya sanar da nadin Dakta Mustapha…

Zulum Ya Yi Wani Muhimmin Naɗi Yayin da Ya Rattaɓa Hannu kan Kasafin N615.8bn …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment